Friday, 26 April 2024

Select your language

Tracts

Ceto Tawurin Mafarki -  Uku

Ceto Tawurin Mafarki -  Uku

Dini ce haihuwa na fari mahaifin ta, shekaran ta gomasha-biu. Tana kauna babanta. Da baban ta ya mutu atake, ta razana.,razanar ta zama haushi. Ta ji cewa babanta ya kwana da innarta yar’uwar mahaifiyar ta tayi juna biyu daga wajen baban ta , ga uwarta ta sami juna daga waje baban ta.

Shan wiya da kai tare da matan da mazan suka mutu ,haka ne da uwar Dina. Ta aika yayan uku na karshe zuwa gidan marayu cikin mazanu .

Ta sairda kayan gidan ta domin su samu kudi na siyan kayan girki. Bayan shekaru hudu, wanni dangi taba Dini labari cewa, za”a kama mata uwarta sabon aure. Labarin ya bace ma Dini rai, ta doka uwar ta bata kula da to bata gan dalili mahafiya ta bata yi mata maganan aure da za’a kama. Da ta tuna abunda uban ta yayi , da hali uwarta, Ta rude, yan da mahafiyanta su wulakantar da ita.

Dini ta zama abokiya masu fada a makaranta. Ta zama yar banza. Kwo koyarwa bata dokawa a makaranta, ta bar sa rigan makaranta sai son fada take yi. Wayansu abokiyan wasa ta su shiga wahala ba karami ba. Sai ta fara taboyoyi kamar “Mai neke nema ne”, Dokoki adini ” bai bani farin ciki ba , rayiwa mara dokoki bana so” .

Da zuwa watan Ramadan, Dini ta lura da dokoki adini na azumi da sallah yarda ya kamata.

A dare daya cikin Ramadan, ta tashi ta yi sallah tahaju, one ba cikin sallah biyar na rana daya ba. Wannan sallah a sakar dere akan yi shi da wannan salan a kan kawo tabayaoyi wuri ubangiji da nuna masu kirashi mu’ujizai. Dinia tasa agogo ya tashe ta daga barci “tache tanada bagaskiya cewa ko mainene ta tambaya daga weje ubangiji a dare nay au, Zai bani amsa” A karshe adua da ta douka a zuciya, ta kira ubanji dagagen murya “ Na rude ubangiji. Na rude na haya da zan biyi in daje ga Kai.” Ta ce,” Ubangiji in kana so in rayiwa in daje da dokoki ka, to kanuna mun hanya mai gaskiya wanan dare. I dan baka nunamun ba, Ubangiji zan bi hanya da tunani ya dace da ni. Bazan taba kula da dokoki adini . Nkuma na mutu, kadaka jefa gidan wuta. Don ban san hanya mai gaskiya ba. Mugunta na inka gefa ni gidan wuta. Domin baka nuna mun hanya d azan bi.. Abunda nake so, shi ne ka nuna mun hanya mai gaskiya wanan dare. Inka nuna mun zan kula da wana hanya rain zai daje dash kamar yanda kana so

Wata mai haske ya pito , to hagi wani kamar mutum yana saye a gaban ta. Wana na miji ya sa fari hijab amar bata iya tag an idanu shi sosai ba . Bazata iya ta bayana yaya ta sani cewa wannan mutun Isa ne. Ya gaya mata “ki bi ni”, Ta rude ta tunani, Yaya zan yiya ne bika ne? ni musulumi ne. Tabada tambaya mai yawa tana tunani yaya zata bi Allah nasu Krista. Ta ji wanni muriya “baza ki iya ki bi shi ba” Ki manta da sallah, ki mata ba son raiyiwa mai daje maramugunta!” Da ta kali wana mutun a farin riga ta samu kwaciyan rai da salama. Amasihu ya cigaba da maganan shi, “Ki biyo ni” ya mika mata hanu Shi. Dini ta damu da abunda zata yi,ama da karshe t ace,”Ubangiji, In wanan hanya mai gaskiya to na ji san bi ka” Nan take da gama Magana, ta ji kama ana zuba mata kankara a zuciya. Nan take ta samu salama kamar yarda bata taba sani ba. “ Ta ce na ji wani abu…….. a cikin zuciya n.

Da Dini ta zama Krista, Iyali ta sun tsanana mata. Ita yanriya mai shekara gomasha-bokwoi ce da suka kworeta daga Gida. Ta cigaba da makaaranta, ama tana kwannan a gida barci da a gina a makaran ma masu book. Tana biyar kudi makarant da aiki. Ta na kwokari ta shiriya da kabilan ta. Tare da wanan, ta girmama al”adun masu Javanese .duda haka tana daje da hanya bi. Baban jaraba da ta samu shi ne ta gafarta laifofin ubanta da ya resu ta kuma karbi yaro da aka haifa ubanta daga danwar mahaifita. Wanan yaro da aka Haifa babanta ta douke shi kamar nata da uwar yaro ta kasa kiwon shi.

Dini ta cigaba sama gurbi da wanda ta zata Iya yin kome albarkachida yake karfafata ta.

Muna kafafarce da masu karanta wanan litafi, su yi kokari su zo waje tarayya da ke karshe wanan litafi su kara koyarwa baiwa rai madawwami cikin Almasihu.

Waje Taruwa mu:



Popular Items //fa-pencil

Newsletter

Subscribe to our newsletter to get the latest updates from House of Karis

House of Karis Logo Footer

The House of Karis is a Christian publishing house focused on providing pure and truthful information that shall enable Christians live in righteousness and in the fear of God.

Email: bosun@houseofkaris.net

Search