Friday, 26 April 2024

Select your language

Tracts

Ceto Tawurin Mafarki -  Hudu

Ceto Tawurin Mafarki -  Hudu

Tunda yana yaro, Khosrow yana da tambaya mai yawa kamar “ Mai nener rai”. Duka abunda ya gani yona tambaya. Yaya furanni suka samu ado su” Mai kane bayan taurani? Ina mutane suka je in su mutun? Su waye na cikin telebison, inna sukan je in an kase telebijon? Da ba samu wada zai bashi ciyarta amsa tambayoyi shi mai yawa , say ya shiga tunani mai bata rai.

A rana daya wani bazawara mutun ya wuce Wajen tarua masu Krista ya siga ciki ya gani abunda suke yi a wajen, ko zai samu amsa tambayoyin shi . Ama mutane da samu a tsofofin mata da wani tsohon makiyayi , sai ya basi   litafi a cikin akwati. Duka litafi da bashi an rubuta ne a yaren Farsi a cikin wadan litafi akwai Litafi mai Tsarki Sabon Alkawari, wanan Khosrow ya karanta daga takarda zuwa takarda. Ama ingatacce karatun kaide bai isa ya ciyar nema amsa tambayoyin shi. Ya jefa litafin a dakin shi da haushi.   Atake ya gani wani abu a tsaye Kaman mutun , ya iso kusa dashi a cikin wahayin. Wanan mutum ya mika ma Khosrow hanu shi y ace mishi, “ Ka rike hanu kome zai s~ake har abada” Khosrow ya dauki hanun mutumin sia ya ji wanin abu a jikin shi kamar wutan waya ya wuce a cikin jikin shi. Ya sunkuya ya fara kuka, daga muyiyan shi da kuka ne ya tashe mahanfisa daga barci , sun shiga dakin shi da tsuri, sun samu abu mai basu mamaki, dansu yana kuka. Basu taba gan kukan sh wanan ne nafari a shekaru maii yawa..

Wahayin da Khosrow ya samu, ba zace-zace zuciyanshi ba. Ya Komar wajen mai kiyaye daga Assuriya ya maida litatafe da yake bashi, ya kumar gaya mishi ingatace day a samu. Bayan sheraru mai yawa, Khosrow ya girima kamar almajirin Almasihu, shi ma ya sama Maikiyaya. Ama domin tsananta dakai samu Kristoci a jamiya Iran ya gudu ya je Kasan Tukay da matanshi da yayan sa biyi. Ya samu tsananta da wahala a Kasan Turkey, amsa Khosrow da Iyalinsa ya shawo mutanin da jimiri da kaunasu. Khosrow ya bude Ikilisiyoyi a kasan Turkey kafin su matsa mishi da iyalinsa su gudu kuma. A wanan lokaci, su nema mafaka a kasann Austriya. Sun gudu daga kasan Turkey zuwa Bosniya, suka bar garin a kafa ya ratsa makaryaciyar tudu da suka wuce a dare. Da suna wuce,kogi, dan Khosrow Yosef ya fadi a cikin ruwa mai kankara, ya ja babanshi da shi Kogin mai zurfafan da ke kerawa da sauri. Khosrow yana dubawa cikin duhu yana nema dansa. Sakamako, matashi itama ta shiga cikin kogin data rasa abunda zatayi. Farat daya,Khosrow ya ji kamar wani ya ajiye Yosef a hanun shi. Ya kumar ji wani marar ganuwada mai taimaikon shi ya tsaya a cikin ruwa mai zurfa,mutun ya dauka Yosef ya kaishi bakin Kogi. Duka gabobi iyanlinsa suka ceci, Sun kiyaye sauran wahala kami sun kai kasan Austriya da ceto.

Khosrow ya kwantata marar ganuwa hanu day a ceci shi da iyalin dad dare kwanaki baya da hanu daya gani a wahaya shin a Yesu. Ya bada labarin wanni maragaskata day a tambayeshi cewa duka wahayin daa samu mainene alma ba zace-zacen shi bane. Khosrow ya tambayshi A gani ka akwai giga a jiki na? Mutunmi yana mamaki tabaya da Khosrow ya bashi, anma kwantatawa ya bayana. Wahayin Khosrow antabata gaskiya ne hard a duka saura.

Muna kafafarce da masu karanta wanan litafi, su yi kokari su zo waje tarayya da ke karshe wanan litafi su kara koyarwa baiwa rai madawwami cikin Almasihu.



Popular Items //fa-pencil

Newsletter

Subscribe to our newsletter to get the latest updates from House of Karis

House of Karis Logo Footer

The House of Karis is a Christian publishing house focused on providing pure and truthful information that shall enable Christians live in righteousness and in the fear of God.

Email: bosun@houseofkaris.net

Search