Tuesday, 19 March 2024

Select your language

Tracts

Ceto Tawurin Mafarki – Daya

Ceto Tawurin Mafarki – Daya

Mohammed yayi girma a dangin ba-fulatani, Ya fara kiwon
shanu tun yana shekara shida. Yayi wanna harkai shekara goma, daga nan a ka sa
shi makartan Islamiya yayi karatun Qur'ani.

Bayan shekaru a makarantan, ya koma gida. Woni dere ya
kwanta zai yi barci sai yayi mafarki wanda ya ba shi soro. Ya gan mutane a kofar
hanya suna ta shan wahala Day a wuce su,
ya shiga wani daki, mutanen dakin sun kama shi sun fara dukan shi. Bayan dukan,
sun kule shi a cikin daki sai suka hure ma dakin wuta mai zafi. Zafin wutan ya yi mi shi yawa har patan
jikin shi ya fara bare. Yayi kokarin bude kofar ya kasa sai ya fara ihu ama ba
wanda ya zo taimakon shi. Cikin ihun
yake har ya tasi daga mafarkin ya kasa barci yar gari ya waye. Washe gari, ya
kuma wani mafarki.

A wannan mafarkin,
yana akan wata hanyar daban. Ya gan wasu gawan mutane a hanyar de
yana ubewa. Ya zo daki kamar na da. Wani ya kamashi da duka, sannan aka
tura shi cikin daki mai zafi kamar na da. Patan jikin shi yana konewa. Yana kan
ihu sai wani mutum mai farin riga ya tsaya a gaban shi. Atake, dakin ya fara yin
sanyi. Ma su dukan shi kuma duk sun gudu. Mutumin ya mike masa hanu sai ya rike
Mohammed ya tambaye shi " da na,
mai kake yi ne a nan"? Kana so in kai ka gida? Mohammed ya ce "ee." Da
ya bude idon shi, ya gan kaiyin shi a gida. Ya kumar ce masa, "Ina son ka da na".

Bayan sati biyu, Mohammed ya sake mafarki ta uku. A wannan
mafarkin, ya samu kanshi cikin wata daji kuma. A gaban shi ya samu rami mai
zurfi, bai kuma san yanda zai ya tsaleke shi ba. Mohammadu ya dubi cikin ramin
sai tsoro ya kama shi kamar zai fada a
ciki ya mutu. Da ya daga fuskan shi sai
ya hangi wani mutum mai bakin riga. 'Ga
babban Zaki nan zuwa a bayanka..!' Mai
bakin rigan ya ce masa '..ka yi sauri ka tsalake ramin'. Da Mohammadu ya fara jin motsin zakin sai ya
fara kokarin tsalake sai ga mutumin mai farin
riga ya tsaya a gaban shi. Sai y ace masa, "daa na, ina zaka"? Shi kuma mutun
mai bakin riga ya zarce atake. Motsin zakin kuma ya tsaya. Mohammadu ya ce
mishi, "zani gida." Mai farin rigan ya tambayi Mohammed "kana bukatan temaiko"?.
Mutum mai farin rigan ya mike kafan shi akan ramin sai ramin ya rufe. Sai y ace
ma Mohammed ya wuce ye je gida. Da sun
kusa kai gidan Mohammed, mai farin rigan ya ce mishi, "Ina kaunan ka ,da na".

Haka mahamadu yayi ta mafarki irin wanan har kwana shida. A
duka mafarkin yana gan kansa a wurare daban daban, Ama a ko ina, wannan mutum
mai farin rigan sai ya zo ya taimake shi.

A mafarkinshi na tara (9), Mohammed yana karkashin wata
bushiya, yana karanta takardu wanda bai gane ba. Mutum mai fari rigan ( Yesu)
yana zaune kusa das shi, ya tambaye shi abun da yana karanta, Mohammed yace
mishi yana so ya sami ilimi. Yesu ya
tambaye shi idan yana so taimako, shi za
ya nuna mishi in'da zai karanta. Yesu ya doki wanan takardu yace, wanna takardu
ya zo daga wurin Ubangiji yan da maganan Allah a cikin shi. Cikin wanan
takardun, zan nuna maka hanya wanda zai ya taimake ka. Yesu ya karanta ma
Mohammed John 14:6 "Ni ne Hanya, Nine Gaskiya, Nine Rai, babu mai zuwa wuri Ubagiji sai ta wuri na.

Ya fasara wanna hanya ma Mohammed, ya kuma ce mishi wai shine hanya, shi ne mai ceto duniya. Yesu ya kuma
ce ma shi wai za'a walakatar mai shi baya da zama Krrista. Ya gaya wa Mohammed
ya na so ya zama mai ceto sa. Ya bayana
mi shi cewa shine mutum wanda yan gani a mafarki shi wanda yana

taimake shi. Yesu ya
tambayi Mohammed in sai karbe shi
mai ceton shi, Mohammed y ace ee. Sai Yesu ya yabeshie.

Washe gari, Mohammed ya je wurin krista wanda shi ya sani.
Ya gaya mi shi dukan mafarkai. Wannan abokin shi ya kai shi wurin matasa wanda
sun tuba dasi. Mohammed ya gaya ma
iyayesa ya zama krista. Bayan wata dayawa, baba'n Mohammed ya bashi guba ya sha, Ya gaya mazaje a geri su kewoye
Mohammed domin kada ya gudu. A rana biyu a wuce kamin wannan faruwa da baban
shi, Yesu ya gaya Mohammed komi wiya da
zaya sha shi zei nuna mishi hanya daraja. Mohammed ya tamabyi babanshi idan zai
yarda yayi adua kamin ya sha guba din? Yayi adua, ya kuma ya sha guba din. Ya
shiga berci. Wace geri, baban Mohammed
yayi mamaki da gani Mohammed da rai.
Bayan wanna, Iyalinsa suyi kokari su harbe shi da kibiya mai guba. Yayi wata
daya a asibiti ama ya rayiwa.

Bayan wanna kero, Iyaye
shi su gerigede shi ya bar bin Yesu. Baban shi ya bashi shanu deri da mata uku
idan zai bar bin Yesu. Atarkace, Mohammed ya zabi ya bar gida. Ya gode wa baba sa domin shanu deri da mata uku wanda yana so ya
bashi. Ya ce "har yanzu baka biya mani bukuta da Yesu ya bani alkawari zai
bani". Inka yi alkawari zaka biya mana bukata na, yana da kyau, Zaka iya ka bani
rai madawami? Baba yace "" Mohammed ya
gaya wa baban shi un be iya ya bashi rai maidawmi ba, shi kuma ba zai iya ye
bar bin Yesu ba.

Bayan Shekaru mai yawa, da baban Mohammed yana akan gadon mutuwa, ya nime gafara a hanu Mohammed ya kuma
ce yana so ya keribi Yesu. Mohammed ya
tuba da baban shi yayi adua dashi. Baya awa uku, baban Mohammed ya bar duniya. Abu
daya Mohammed ya ji bakin cikin ga
mutuan baban sa. Amma, yayi murna baban ya samu ceto kamin ya mutu. Ba wai uba da daa sun samu tetuwa ga juna
kamin baba Mohammed ya bari duniya
kowai, amma ya bar duniya da salamar Yesu, da sani ce wa, ya na tare da Yesu a al'jana,
rana da Mohammed za ya bar duniya kuma shi da baban shi za su hadu agida har abada.
Yesu ya ce – "Nine Hanya, nine Gaskiya, nine kuma Rai, ba mai zuwa wurin Ubangiji,
sai ta wuri na.

 

Popular Items //fa-pencil

Newsletter

Subscribe to our newsletter to get the latest updates from House of Karis

House of Karis Logo Footer

The House of Karis is a Christian publishing house focused on providing pure and truthful information that shall enable Christians live in righteousness and in the fear of God.

Email: bosun@houseofkaris.net

Search