Dini ce haihuwa na fari mahaifin ta, shekaran ta gomasha-biu. Tana kauna babanta. Da baban ta ya mutu atake, ta razana.,razanar ta zama haushi. Ta ji cewa babanta ya kwana da innarta yar’uwar mahaifiyar ta tayi juna biyu daga wajen baban ta , ga uwarta ta sami juna daga waje baban ta.
- House of Karis
- Tracts
- Hits: 3188