Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /home/houseofkaris/public_html/components/com_k2/models/item.php on line 763
Saturday, 10 May 2014 00:00

Ceto Tawurin Mafarki -  Biyu

Written by 
(1 Vote)

Warning: count(): Parameter must be an array or an object that implements Countable in /home/houseofkaris/public_html/templates/ja_obelisk/html/com_k2/ja_obelisk/item.php on line 267

Overview

Khalil Ya fara kuyarwa karatu al'quaran tun yana Karami. Ya girima da
son maganganun Allah.

Ya fara karatun l itatape
Islamiya da ma'anar quran. Da Khalil Yana kebe musulim da mara musuluchi yada
aka koya a Q'uran , Ya mai da mahafin shi
marasa amana. Ka'nana abu kamar
mache bata rufe kaintan ba sai ya maida ita
marasa amana yan da shi ya gane qu'ran ke nan. In ya gani na miji
musulimi maragemu, a ganin Khalil, shi
ba musulimi ba ne. Duka masu bi Kriista ya mai da su baban matskiyachi shi. Ya
hada hanu da masu kashe Kristochi da kunerwa ikiliya sun. Gunkiya Islamiya dake
jamiya Masar sun zabe shi shugaban
jamiya musulim da zasu yi fada das u
Kriata. Wanan kungiya musulimi da Khalil shi ne shugaban su , suna sata
mutane masu rubutun wada da sun rubuta
abaun da bawa so.

Daga baya,Sojoji Masar sun kama Khalil: Ya yi shekara biyu a
kurkuku an bashi wiya sosai. Da aka seke
shi, ya bar Masar tare da suran ma su
bin shi.

Ya karanta a Litapi mai Labari cewa a kama wasu masu bi Krista
a Cairo dan suna wa'azi Khalil da masu bishi da suka ji haka, sun kasanche cewa
ya kamata su ma su yi wani abu a suna Islam. Damin basu da yawa, sun yarda
fada da za zasu yi das u Krista na Ilimi ne. Khalil ya fara rubutawa
Litatafai ya tabarta musu cewa Mohammed ne
gaskiyan annabawa na Allah; da kuma Litafi mai Tsariki na Krista da na
su Yahudawa ba mugan litafi ne.

Sariki garin ,
shugaban makatan
Islamiyan shi ya zabi Khalil cewa shi ne zai nem...i ya rubuta wanan Litafi. Khalil ya
ki wanan aiki da karfi da farko, daga
baya ya doka aikin da bacece ciki. Da ya gama karatan litafi mai Tsarki ya Kwantata shi da litatafia Islamiya da yawa,
Khalil yayi mamaki da samu cewa litafi mai Tsarki bata karace gaskiya ba kuma a Litafi mai bataccen hankali ba. A bunda ya
basi mamaki kumar shi ne koyarwa gafartawa masu laifofi kaunan mar yaka yanda
Jesu ya nuna a zaman shi a duniyada magangaun shi a litafi mai sarki. Abunda ya fi tunanin shi
shi ne yan daJesu ya bayana ma masu bi cewa mutane zasu tsanantar das u.Bayan
shekare dubu biyi maganan shi ya zama gaskiye gama yard a ya fada. Litafi mai
Tsarki day a karanta ya bude mi shi Iddo hali su Krista da suka mugunta musu a
Masr da ba su rama ba. Ya kuma gan dalil da yafewa da mantuwa su krita muguntan hali su musulimi ba da wiya ba. Yar da yana kiyaye karantu Litafi mai Tsarki ya na
kuanan labarin da koyarwa da ke cikin shi.

Ko da yake, ya ci gaba da aikin shi da bei gama. Yana kokeri ya amace Jesu ba Allah
ba, da ba a gicceye ba .Khalil yana
himmanta da Qu'ran domin wanan dalili.
Ya tara duka hankali yard a Qu'ran ya surare. Sun dubi hankali Jesu kamar yar
da ake rubuta a Qu'aran. Sun samu cewa a Qu'ran Ubangiji shi kaide ne mai
halittar, mai warkawa mai tanada. Shi kaide ne mai ta da matattu da mai mu'ujizai. Shi
kawai ne mahukunchi mai adalci. Khalil
ya gamu da abun mamaki da koma cikin Quaran ya samu cewa kebaben
Hali na Ubangji shi hali Jesu .
Wanan ya nuna ma Khalil cewa Ubangiji da
Jesu Duk daya ne.

A rana daya, Sarki ya zo ya geshe shi a gidan shi Ya karanta
duka rubutu da Khalil ya yi (Adalcin Jesu, da Qua'ran ba bubutun Allah ba) Bei yarda da abun da ya karanta ba. Y gayawa
Khalil sh zai kasha shi indan ya nuna wa
musulumi duka rubutun shi day a karanta a wajen shi. Daga wanan lokoci , ya mar
da Khalil Ar'ne.

ko da yake, Khalil bai iya yar bar sabobin koyar wad a ya samu cewa Kristanci shene gaskiyan hanya. Ya yi kwokari ya kara himman wan an hanya say a hada kain sa da
ikilisiya. Dan muguntan hali shi na da., mutane basu karbe shi da hannu biyu
ba. Amar Ruhu a yiiyi mishi Magana cewa kar ya kali mutane ya cigaba da hanya
bi. A kwai wata rana da Khalil yaje yayi
waya Sai a saata karamin jakan shi da yana daura a jiki. Duka sabon rubutu da
yayi, Litafi mai Tsarki na shi da hoto
shin a cikin jaka da a ka sata.

Tsoro ya kama shi do abubuwa daya rubuta a cikin jakan .
Idan musulimi sun hangi abun day a rubuta za
su kasha shi. . Ya gudu ya je gida tunaninshi ya razanar das shi. Yayi al'wala ya fito da tabarma ya yi sallah.
Ya sunkuya ya zama wahala, bakin shi bai budu
ba,ko kalma daya na Qu'ran ba iya ya fada ba. Ya ce "Ubangiji ka sani ina kaunan ka,na san ka na so in bi hanya mai gaskiya. Ubangiji
ba zan iya In tsayayya ka kai ba. Duka
abubuwa da na yin a yi domin In kayata Kaine. Ina roke ka ka cire ni daga wannan duduhu."

A dare kwanan na, Khali ya yi barchi kamar yan dab a yin ba
shekaru da suka wuce. A mafarki, ya gani wanni mutun da yana magana da shi cewa shi ne mutum da Khalil yana nema. Khalil ba san
wanna mutun ba. Mai Magana da shi ya
gaya mishi cewa, idan yana so ya san mai Magana das hi ya duba
Litafi mai Tsarki shi kuma ya amsa cewa ai litafi na suran takadu shi sun bace., mutuni y ace mishi " litafin bata bace
. Ka tasi ka duba cikin waje ajiyun
kayan ka, zaka saamu litafi a wurin. Sauran tarkardu ka zasu dawo a karshe wannan Tsati."

Khalil ya tashi daga barci ya bude waje agiyan sa. Laile ga
Litafi mai Tsarki Shi a kwance. Sannin cewa shi ya gani Jesu, ya tashi a guje zuwa dakin uwarsan,. Ya tashe ta daga barci
yana rokwon gafara daga hanun ta, Domin muguntan da batance hali shi da ita da surn Iyali.
Tambaya gaararan ba kare da iyali kaide ba. Da gari ya waye ya shiga cikin gari yana gaida da mutane ,
abokane da bakwo Y age wuri Krista masu
tala.ya ce su gafarce shi don kayansu day a sata,kwo mugun hali shi a wajen
sun.

A watu da suka wuce, Khali ya kara girma a sabon hanya,
Nan da nan ya fara samu karfi zuchiya,
Suara ikilisiye sun bude mishi Kwofar. Aka yi mi shi baftisma ya cigaba da
hanya bi. Ko dayeke, ba yi tattalin ransi ba. Tunanin shi nawa ne zai yia ya biya ma Ubangiji da barda duka abubuwa ma shi.

Read 1882 times
BLOG COMMENTS POWERED BY DISQUS

Calendar

« April 2019 »
Mon Tue Wed Thu Fri Sat Sun
1 2 3 4 5 6 7
8 9 10 11 12 13 14
15 16 17 18 19 20 21
22 23 24 25 26 27 28
29 30