Thursday, 02 May 2024

Select your language

Tracts

Ceto Tawurin Mafarki -  Biyar

Ceto Tawurin Mafarki -  Biyar

Ali shine yar’na fari a cikin yara tara. Bashi da farin cikin in ya tuna cikin giriman shi a kabila da a’ka haife shi. Sun raine shi, suna bashi hausi da maganganun su cewa shi daban ga sauran gabobin iyalinsa. Mahafiyarshi ta ki shi , dan ba yi kamar da ita ba. Domin sun kishi a iyalin, kuakan shi mai yawa ne tun yana yaro.

Gama wata hudu a kowane shekara, Ali Ali yana kiyayen dabobi. Ya fara wanan aiki tun yana shekara tak’wuas. Ya cigaba tun ya kai shekara goma sha tak’was. Ya kai dabobi shi zuwa tudu tun da shi kadai ne, kowana lokaci yana nema wada za su yi magana tare shi. Ya “halitta allanh“ a cikin zuciyan shi. Wanan allah ya zama kama abokin. Ali yana yi dogon magana a shi. Irin m agana kamar. “ Duka halitta kan kyakkawa ce” Dana kali Furanni, rana, duwatsu, da su ciyawa. Zai tambayi allahan shi, “ ina gawasa ta samu dadi ta” Ya gaskata a zuciyan shi, cewa akwai ubangiji day a hallice kyakawa abubuwa.

Day a kai shera ashirin, ya fara shan gi’ya Sa’ad da kai ashirin da biya’r ya zama mashayi . da can, zai fara shan giya kanfi karfe tata na tsafe. In ya kai gida, matan shi tana tambaye shi ka na ta shan giya ko. Wana tabayan yana bashi haushi ya fara dukan ta kulun. Yayan shi suna gani mugunta hali ubansu a wuri uwarsu domin haka, suna jin tsoro su dawo gida bayan su tashi daga makaranta, zasu je gida abokanesu sai ubansu ya shiga dakin kwanan dare. Ali yana so ya bari shan gi’ya, baya jin dadi yarda yakan mare mata shi. Ya niyar ya daga zuwa Saudi Arabiya yan fara aiki da masu gina. Ya ji cewa an umarta kada a sar’da giya, Nufin shi ne zai iya ya bar shan giya. Ko da yake, dare daya sauka Saudi ya samu gi’ya ya sha. Ali shi ba mai adini Kabilansa su musulimi ama basu san hanyan bi nasu musulimi ba –ya shawara a zuciyan shi zai je “maika”, ya sa zuciya cewa zuwan shi meka zai ceci shi daga shan gi’ya . Y ace “ Na san a zuciya na, ne zai zama mai Adini mai gaskiya, Zai zama musulim mai gaskiya, zan bari shan giya” A dare far daya shiga mekk,, Ya yi mafarki. A cikin mafarkin, Yesu ya rike hanu Ali ya ce,” Kai nawa ne” Ya sa yastanshi a goshin Ali yace, “Ka bari wanan wurin ka je wani wuri yansu.” Da Ali ya farka, ya ji kamar yana tafiya a iska sai ya tabatabarma dan ya tabarta cewa kafafumwa shi na a’ kasa. Ya cigaba da   jin muriyan Yesu yana mishi Magana, “Ka zo waje ne, kai nawa ne.”. Abokini Ali sun gani wani tabo mai kyali a goshin shi wurin da Yesu ya taba, Ama in Ali ya duba kainsa a madubi,baya gani komi. ( Wanan tabo tayi kamar da “Sim” Ado mai kyali ta amariyan” Tukawa”)

Ali ya niyar ya cigaba da pilgrimage, Ama motan shi yana wata daya ya ki ya tashi. Ama ya cigaba da jin muriyan Yesu na cewa, “ Ka bari wurin nan da kake”. Day a sake zucciya zai bari mekka, motan shi ya tashi. Ya je gida ya shiga dakinshi, ya ji muriyan kuma a wanan tsayi ya ce ya koma” Turki” A tsakanin kwana uku yana cikin bikin Ba’rka da zuwa gida” a Turki. Ya jin muriya kuma, ya gaya mishi ya bada labari gama da duka mutane na cikin bikin cewa shi ya zama Krista. Ya gaya musu, ama sun maida maganan shi banza.

Sai bayan shekaru mai yawa, bayan yayi mafarki, kanfi ya fara fahimci nufi wani ya zama Krista. Yana kasance da radio watarana sai ya ji wani na Magana “Yesu ya mutun, ya tashi daga cikin matattu bayan kwana uku, yanzu yana zaune a hanu daman na Uban. “ Ka kira matanshi ya gaya mata cewa, ya samu muriyan Yesu – a cikin radio. An aika mishi litaffin himantu da Litafi mai Tsarki na sabon Alkawari. A wanan lokaci, shekaran shi Talatin da takwua’s. Y ace ranan day a samu Litaffi mai Tsarki Sabon Alkarin ranan ne ya ji farin cikin wanda bai taba ganin ba. Da ya gama himantu a makaranta, Ali da iyanli sa, sun tashi zuwa Istanbul domin ya shiga makaranta Litafi mai Tsarki. Ali ya cigaba da gaya mutane ba tare da kunya ba sabon A bangaskiyan shi. Ya bari sha rowan inabi, ya hidimin mata shi da yake duka dah. A gaskiye ya zama “sabon halitta” a cikin Almasihu.

Muna kafafarce da masu karanta wanan litafi, su yi kokari su zo waje tarayya da ke karshe wanan litafi su kara koyarwa baiwa rai madawwami cikin Almasihu.

 

Popular Items //fa-pencil

Newsletter

Subscribe to our newsletter to get the latest updates from House of Karis

House of Karis Logo Footer

The House of Karis is a Christian publishing house focused on providing pure and truthful information that shall enable Christians live in righteousness and in the fear of God.

Email: bosun@houseofkaris.net

Search